According to
Zuma Times Hausa, a man named Haliru beheaded his mother named Zandi. According to the story,
Haliru joined a secret cult and was asked to bring his mother for
sacrifice. Here is how Zuma Times Hausa is reporting it, and sorry it's in Hausa, if anyone can translate for us...
"Wani Ya Yi Zindir Sannan Ya Yanka Mahaifiyarsa Don Tsafi
Wani
mutum ne mai suna Haliru wanda aka kama ya yi zindir, haihuwar uwarsa
sannan yana yanka mahaifiyarsa a yayin da mutane suka falga da abunda ya
ke yi sai suka yi saurin fadawa jami'an tsaro.
A nan ne jami'an tsaron suka cafko shi suka tafi da shi tare da kan mahaifiyarsa.
Da
'yan jarida ke tambayarsa dadilin yin haka sai ya bayyana cewa ya shiga
kungiyar asiri ne bayan sun yarda da shi ne sai suka umarce shi da ya
kawo mahaifiyarsa.
"Bayan
na kawo ta sai suka ce suna bukatar kanta kuma in tambatar da idan zan
yanka ta na yi zindir, a lokacin ne asirina ya tonu bayan na yankata ina
kokarin insa aleda na kai musu."
Comments
Post a Comment